banner
News center
Well-rounded experience in hospitality industry.

Budurwa Mai Shekara 23 Ta Koka Bayan Ta Kasa Samun Saurayi

Oct 27, 2023

DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai

Wata budurwa mai shekara 23 a duniya, ta bayyana cewa har yanzu ta kasa samun soyayya duk da ta daɗe tana nema.

A wani saƙo mai ɓoye suna da ta tura wa wata mai amfani da sunan Chinaza Victoria a Twitter, budurwar ta bayyana cewa yanzu haka kaɗaici ya dameta.

Ta yi tambayar cewa ko har yanzu tana da damar da za ta iya samun soyayya saboda ta kwashe tsawon lokaci tana nema, amma ba ta dace ba.

Kara karanta wannan

“Dalilin Da Yasa Aka Daina Ganinmu Tare Da Maryam Yahaya”, Amal Ta Fasa Kwai

Duk da cewa da zuciya ɗaya take tunkarar maza, ta bayyana cewa har yanzu ba ta da saurayi, kuma har yanzu ta kasa tsunduma cikin kogin soyayya.

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a [email protected]!

Budurwar wacce ta sakaya sunanta, a yanzu ba ta da saurayin da su ke soyayya, wanda hakan yana matuƙar yi mata ciwo.

A kalamanta:

@ArinzeChukwu_OM ya rubuta:

@ricuseric ya rubuta:

Kara karanta wannan

"Badakalar Miliyan 40": Amal Umar Ta Bayyana Gaskiyar Abun da Ya Wakana Tsakaninta Da Tsohon Saurayinta

love_Victoria17 ta rubuta:

A wani labarin kuma, wani matashi ya haƙura da auren budurwarsa wacce zai aura bayan ta zo masa da wata gagarumar buƙata.

Matashin dai ya fasa auren ne bayan ta nemi sai ya kashe N17m.wajen shirya shagulgula domin bikinsu.

Asali: Legit.ng

Kasance mutumin farko da zai samu labarai da duminsu daga Babban Editanmu

Mun gode!

Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka

Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu

Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi

Wata budurwa ta nuna damuwarta bayan ta kai shekarun da yakamata a ce tana soyayya amma samun saurayi ya gagaretaBudurwar mai shekara 23 a duniya, ta bayyana cewa tana jin tsoro ko tana da wata matsalar ne, saboda ta kasa samun wanda zai so taTa bayyana cewa a halin yanzu kaɗaici ya dameta, amma mutane sun ba ta shawarar ka da ta takura wa kantaDUBA NAN:Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a [email protected]!Budurwa mai shekara 23 ta kasa samun saurayiMartanin ƴan soshiyal midiyaMatashi Ya Fasa Auren Budurwar Da Zai Aura